iqna

IQNA

aikin ziyara
Tehran (IQNA) Shugaban hedkwatar cibiyar Arbaeen Husaini (AS) ya sanar da cewa, an mika wa dakarun kare juyin juya halin Musulunci alhakin gudanar da aikin ziyara r Arbaeen daga waje nda ya ce: Ana sa ran masu ziyara 400,000 daga Iran za su shiga kasar Iraki a wannan shekara.
Lambar Labari: 3487496    Ranar Watsawa : 2022/07/02